info@buecher-doppler.ch
056 222 53 47
Warenkorb
Ihr Warenkorb ist leer.
Gesamt
0,00 CHF
  • Start
  • Ba a yi mu domin rayuwan Ka¿aici ba

Ba a yi mu domin rayuwan Ka¿aici ba

Angebote / Angebote:

Ba a yi mu domin rayuwan käaici ba. Ba'a täa yin wata tsara a tarihi wanda suke iya magana da juna cikin kankanin lokaci kamar wanann tsran mu, amma duk da haka dayawa daga cikin mu na jin kamar mu na zaman käaici. Ko ba mu da aure ko mu na da aure, ko karami ko babba, ko wanda ba ya magana ko mai yawan surutu, ko mai ku¿i ko mai talauci, duk an halice mu da son a kaunace mu kuma a san mu. Tun daga farko a gonar Aidan, mun gan yadda Allah Ya kera mu mu yi rayuwa cikin zumunci da Shi da juna kuma. Amma zama cikin zumunci na da wuya. A yau dayawa daga cikin mu na ¿aukan lokaci da dama a zaune a gaba wata screen fiye da zama da abokai ko iyali. Da gaske mu na da "abokai" da dama kan yanan gizo amma Allah Ya halice mu domin zumunci fiye da a gaban screen. Ba ma käai zumunci haka kawai ba amma zumunci a wurare ta musanman a cikin rayuwan mu. A cikin wannan bincike na tsawon mako hu¿u, za mu sa hankali kan yadda Allah Ya halice mu domin zumunci da Shi, da iyalin mu da abokan mu da Iklisiyan mu da duniya duka. Gaskiya ne za mu ji kamar mu käai ne kuma an bar mu haka, amma bai kamata mu yi rayuwa haka ba. A cikin wannan binciken, za mu koya menene yadda a ke zumunci a cikin Littafi mai Tsarki da kuma yadda za mu iya amfani da shi a cikin rayuwan mu. Rayuwa ya wuce käaici. Mu häa kai domin yin wannan binciken tare da naki littafi, ko ta yanan gizo, ko kan app na mu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafe Ba a yi mu domin rayuwan Käaici ba har da rubuce rubuce na kullum da jama'a kan yanan gizon mu yayinda mu ke tafiya cikin me ake nufi da yin rayuwa cikin zumunci kamar na Littafi mai Tsarki.
Folgt in ca. 10 Arbeitstagen

Preis

21,50 CHF

Artikel, die Sie kürzlich angesehen haben